Matakan Kariya Daga Kamuwa Da Cutar Koda
✅Kauce wa shan magani barkatai
✅Daina amfani da magani ba tare da umarnin likita ko masanin kiwon lafiya ba
✅Ziyartar asibiti duk lokacin da ake fama da wani rashin lafiya
✅A rungumi dabi’ar shan ruwa da yawa, saboda hakan na taimaka wa aikin koda
✅Takaita cin gishiri a abinci
✅Yawaita ta’ammali da ’ya’yan itatuwa
✅Guje wa yawan cin abincin gwangwani, da danginsa.
Allah Ya bamu lafiya.
Comments
Post a Comment