BA SHARRI BANE: GA CIKAKKEN BAYANIN ABUN DA YA FARU



Daga  Datti Assalafiy


Babban shugaban cocin Living Faith Church worldwide Bishop David Oyedepo, da babban shugaban cocin Roman Catholic Diocese of Sokoto Bishop Matthew Hassan Kukah (babban aminin Jonah Jang), Sheikh Dr. Ahmad Gumi, Tsohon shugaban Kasa Olusegun Obasanjo, Tsohon Mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubkar

Wadannan mutane da na lissafa sun hadu suka shiga tattaunawar sirri a masaukin tsohon shugaban Kasa Obasanjo dake Olusegun Obasanjo Presidential Library (OOPL) Oke-Mosan Abeokuta, kuma tattaunawar sirrin sun gabatar da ita ne a tsakar daren da ya gabata

Cikin wadanda akayi tattaunar sirrin dasu akwai tsohon gwamnan jihar Ogun da tsohon gwamnan jihar Cross River Gbenga Daniel da Liyel Imoke, da kuma Sanata Ben Bruce da wasu manyan jiga jigan 'yan siyasa na jam'iyyar PDP.

To jama'a ni dai zanja hankalinmu, wallahi duk tafiyar da akace an hadata da Bishop Matthew Hassan Kukah na rantse da girman Allah ba tafiyar alheri bace, muna da cikakken masaniya da bayanan sirri a kanshi, akwai zaman sirri da suka tabayi a sharaton hotel na Lagos suka rubuta takarda akan yadda za'abi a shefe ruhin musulmin jihar Pilato

Duk malamin da zai kusanci Bishop Matthew Hassan Kukah to wallahi yaci amanarmu, yaci amanar musulunci, yaci amanar arewa, yaci amanar masallacin Sultan Bello, yaci amanar Ubanmu sheikh Abubakar Mahmud Gumi uban duk wani ahlussunnah a Nigeria, kuma yaci amanar almajiranshi, yaci amanar malaman Nigeria, cin amanar bata da iyaka, nikam sai da ya sani kuka..

Don Allah jama'a ina mafita???
InnalilLahi wa innaa ilaiHi raji'un!

Comments

Popular posts from this blog

MUKTAR IDRIS KO SANUSI RIKIJI: AN SAMU RARRABUWAR KAWUNA A CIKIN MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA

WANI TSOHON DANMAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA YAYI WA TSOHON GWAMNA SUJADA