ZAMU KERA MAKAMIN NUCLEAR
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Najariya zata yi amfani da makamin kare dangi dan samar da wutar lantarki.
Ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta dukufa akan ganin wannan abu ya tabbata.
Ya bayyana hakane a wajan taron da aka yi akan makamin na Nuclear a birnin Washington DC na kasar Amurka.
Comments
Post a Comment