LABARI DA DUMI-DUMI: WATA MAI BAUTAR KASA TA KASHE KANTA.



Wata Mai bautar Kasa wato NYSC da ake Kira Princess Motunrayo ta kashe kan ta har lahira ta hanyar shan guba.

 Princess Motunrayo ta fito daga karamar hukumar Ijumu me dake jihar Kogi kuma ta gama karatun ta ne a Jami'ar  Prince Abubakar Audu Abubakar dake jihar Kogi in da ta karanci fannin aikin banki da hidimar kudi.


A wata guntuwar wasiya da ta Bari, Princess ta nuna ce: " Nayi wannan ne domin ban San amfanin zama a wannan duniyar ba".


Princess Motunrayo tana cikin masu yi ma kasa hidima na reshen C wadda take nata aikin a  makarantar Sakandiren "Yan Mata dake Ibagwa-Aka, Igbo-Eze South LGA.


Comments

Popular posts from this blog

MUKTAR IDRIS KO SANUSI RIKIJI: AN SAMU RARRABUWAR KAWUNA A CIKIN MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA

BA SHARRI BANE: GA CIKAKKEN BAYANIN ABUN DA YA FARU

WANI TSOHON DANMAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA YAYI WA TSOHON GWAMNA SUJADA