LABARI DA DUMI-DUMI: JAM'IYYAR APC TA KORI TSOHON GWAMNA TARE DA MATAIMAKIN SHUGABAN JAM'IYYA NA KASA




Daga S. Sadiq, Gusau.



Jamiyyar APC reshen jihar Zamfara karkashin jagorancin Alh Surajo Maikatako ta kori tsohon Gwamnan jihar Zamfara wato Abdulaziz Yari Abubakar tare da mataimakin Shugaban jamiyyar na kasa sashen arewa maso Yamma wato Alhaji Lawali Shuaibu Kaura.

Da yake bada sanarwar, Sakataren jamiyyar na jiha, Muhammad Bello Bakyasuwa yace sun kai karshen korar su ne bayan wani taro da sukayi na gaggawa a garin Gusau ganin yadda tsohon Gwamnan yayi sanadiyar rasa daukacin kujerin mulki da ke jihar inda shi kuma Lawal Shuaibu ya goya mashi baya.

Comments

Popular posts from this blog

MUKTAR IDRIS KO SANUSI RIKIJI: AN SAMU RARRABUWAR KAWUNA A CIKIN MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA

BA SHARRI BANE: GA CIKAKKEN BAYANIN ABUN DA YA FARU

WANI TSOHON DANMAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA YAYI WA TSOHON GWAMNA SUJADA