LABARI DA DUMI-DUMI
Matasan Jukun sun kona mota fiye da 25 a cikin tawagar Dan takarar Gwamnan jihar Taraba a karkashin Jamiyyar APC wato Alh Sani Danladi Contact.
An ji harbe-harben bindiga a lokacin da abun yake faruwa, amma dai har yanzu babu wani takamammen rahoto a kan rayuka da aka rasa.
Comments
Post a Comment