LABARI DA DUMI-DUMI: KOTU TA BADA UMURNIN MAYAR DA YAN MAJALISA 4
Babbar Kotun Jihar Zamfara ta umurchi Majalisar dokokin Jihar Zamfara da ta mayar da Yan Majalisu 4 da ta dakatar ba bisa Ka'ida ba.
Zamu kawo maku cikakken rahoto akan wanna labarin.
Comments
Post a Comment