GUZURIN JUMA'AH
Daga Malam Idriss Muhammad Saleh
Allah ka kare mu daga hassada!
من ترك الحسد استراح
Wanda ya bar hassada ya huta
Allah ka cire mana Hassada
Allah ka cire mana girman kai
Allah ka cire mana ganin kyashi
Allah ka cire mana san zuciya
Allah ka yalwata Arzikin mu
Allah ka kyautata karshen mu.
Comments
Post a Comment