WASU MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA SUN YI BARAZANAR KAMA WANI DAN SOCIAL MEDIA
Wasu magoya bayan Gwamna Abdulaziz Yari na jihar Zamfara sunyi barazanar sa hukumomin tsaro su kama wani dan social media mai suna Ibrahim Bello Gusau (IBG).
Binciken da mukayi ya nuna cewa wani Mai suna Babangida Damba wanda ya taba tsayawa takarar Danmajalisar wakilai mai wakiltar Gusau da Tsafe ya furta haka.
Shi dai Ibrahim Bello Gusau wanda ake wa lakani da IBG sananne ne fagen tua'mmali da hanyoyin sadarwa na zamani a jihar Zamfara da arewancin Najeriya baki daya.
Allah ya kare shi
ReplyDelete