KA DAWO ZAMFARA NAN DA KARSHEN SATI KO KA HADU DA FUSHI NA------ Inji Shugaba Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya umurci Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari Abubakar da ya katse hutun da ya dauka domin ya dawo jihar Zamfara kafin karshen mako.
Wannan ya faru ne sanadiyar kashe-kashe tare da garkuwa da ake da al'ummar jihar da yaki ci yaki canye wa wanda har yayi sanadiyar barkewar tarzoma a garin Tsafe hedikwatar Karamar Hukumar Tsafe a ranar Litinin da ta gabata inda aka samu asarar dukiyoyi tare da kona sakatariyar Karamar Hukumar.
A ranar Talatar nan ne Shugaba Buhari ya kira Maimartaba Sarkin Maradun ya jajanta mashi game da asarar rayukka da dokiyoyi da akayi a Karamar Hukumar. Ya kuma yi alkawarin kawo karshen wannan ta'addanci ga wannan yaki da jihar ma baki daya.
Allah Katonawa duk Wanda keda hannu acikin kashe-kashennan asiri
ReplyDeleteAllah yasa wannan yazamomana karshen waddanan musibu damukeciki.
ReplyDeleteAllah y kawo muna dauki
ReplyDeleteYa Allah albakacin annabinka s.a.w kakawomuna qarshen wannan musibar ajahar mu ta zamfara
ReplyDeleteAllah ya jikan wa'inda suka rayukansu ya kuma kawo karshen wannan fitutunu dayake faruwa a kasata Nigeria dama sauran kasashen duniya.
ReplyDeleteAllah kawo sauki
Deleteamin
DeleteWallahi wallahi wallahi bamudace da shugaban kwarai bah Allah kakawomuna Agaji A jaharmu ta Zamfara
ReplyDeleteamin
ReplyDeleteInnalillahi wa inna ilaihin ragiun.Allah Ka kawomana dawki.
ReplyDeleteMuna tawassuli da Sunayen Allah,mun tuba ya allAl ka kawo ma jahar Zamfara Zama lfy mai dorewa tareda yaye muna wannan musiba
ReplyDeleteGwamnan zamfara fa be damu da rayukan alummar shi ba
ReplyDeleteAllah ka kawo mana qarshen wannan lamari alfarmar ANNABI S A W W
ReplyDeleteAllah shi kawo mana karshen wannan ta addancin a jahar mu ta zamfara
ReplyDeleteAllah shi kawo mana karshen wannan ta addancin a jahar mu ta zamfara
ReplyDeleteAllah ya kawo muna zaman lfy a jaharmu ta Zandra dama nigeriya baki daya amin
ReplyDeleteAllah ya iyawa wanna gwamnati ta talakawan jihar zamfara Mai daraja gwamna zanso nayi amfani da wannan lokace sannan da wannan shawara da aka baka.ka daure kayi haquri ka jarbta salon mulkinka da mutanen da kukasha gwagwarmaya wajen kafa wannan gwamnati domin ka qara morewa dandanon mulkinka Mai cike tausayi da imani zuwa ga talakawan jahar zamfara,babu wata gwamnati da zata tafi d2 ba tare da goyon bayan qananan hukominta ba dole wannan qalubalai yacigaba da faruwa saboda bakada wakilai na amana zuwa qananan hukomominka na jaha.
ReplyDeleteNayi murna da wannan shawara da aka baiwa wannan gwamnati ta dodo.Allah ya taimakeka ya taimaki jahar zamfara da qasa baking daya.daga katukanmada media