GUZURIN JUMA'A
Daga Malam Idriss Muhammad Salih (Albany)
Duk zuciyar da take mai yafiya, to mai ita zai rayu cikin hutu.
Duk wanda ya yarda da kaddara, zai rayu cikin sa'a da,dadin rayuwa.
Ya ALLAH ka yi mana gafara, Rahma, Afwah, rangwame da kuma sassauci..
Ya ALLAH kayi mana tsari da bashi, kunci, talauci, hassada da kuma bakin ciki, ka kyautata karshin mu!
Comments
Post a Comment