ANYI JANA'IZAR MUTUM GOMA SHA BIYAR (15) A ZAMFARA
Daga Shafin Abdul Balarabe.
An gabatar da jana'iza mutum 15 da yan bindiga dadi suka kashe a garin Magamin diddi da ke Maradun a jahar Zamfara.
A jiya ne Wasu 'yan bindiga suka kashe akalla mutum 15 a kauyen Magamin Diddi cikin yankin karamar Hukumar Maradun ta jihar Zamfara.
Allah ya kawo mana karshen wannan bala'i na ta'addanci da muke fama dashi. Ameen.
Comments
Post a Comment