ZAMU KORI MA'AIKATA IDAN SAI MUN BIYA DUBU TALATIN (N30'000)
Ba zamu iya biyan karancin albashin ma'aikata har Dubu Talatin (N30,000)ba, idan akace sai mun biya to lallai zamu kori ma'aikata.
.........inji Abdulaziz Yari Abubakar Gwamna Jihar Zamfara.
.........inji Abdulaziz Yari Abubakar Gwamna Jihar Zamfara.
Ubnsa ya daki hancin uwatas inbai kori duka ma'aikatan va fir'auna kawai
ReplyDeleteWanna banzacine
ReplyDeleteYana IYAWA tunda azzalumin Shugaba ne, yayima abubuwan da sukafi korar ma'aikatan anan jaharmu Zamfara.
ReplyDeleteAmma yanzu ALHAMDULILLAH! Zamfarawa kanmu ya waye, maigirma sanata Marafa CON mukeyi a matsayin sabon gwamnan jaharmu Zamfara insha-Allah.