MATSALAR TSARO A JIHAR ZAMFARA: IDAN BERA DA SATA.............



Daga Sanusi Bello Dansadau




Lalacewa takai matuka akama basarake wanda shine uban al'umma da hannu a cikin  lamarin kashe-kashen mutane da garkuwa dasu don kudin fansa to me ya rage Gwabnati tayi ko me mu keso ta yi?

A halin yanzu babu gari guda dake da yawan al'umma da ya kai 5000 face sai an samu masu hannu a cikin lamarin 'yan ta'addar nan wasu ma an sansu. Yakamata muyi wa kanmu fada ba Gwabnati kadai keda alhakin kawo tsaro ba muma amataki na daidaiku da al'umma munada rawar da zamu taka.

Ya Allah ka tona asirin duk mai alaka da barayin nan ya Ubangiji allah ka sako mashi/su babban bala'i daga gareka Allah kayima talakka gata ka yaye muna wagga musifa amin.

Comments

Popular posts from this blog

MUKTAR IDRIS KO SANUSI RIKIJI: AN SAMU RARRABUWAR KAWUNA A CIKIN MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA

BA SHARRI BANE: GA CIKAKKEN BAYANIN ABUN DA YA FARU

WANI TSOHON DANMAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA YAYI WA TSOHON GWAMNA SUJADA