ANYA SHUGABA BUHARI YASAN TA'ADDANCIN DAKE FARUWA A ZAMFARA?
Jahar Zamfara Jaha ce mai zaman lafiya a shekarun baya da suka gabata amma tun shiyoyin 2012 aka fara damun tashe-tashen hankula tsakanin Fulani da Manoma. Wannan yayi sanadiyar rasa rayuka wanda akasarin su Hausawa ne.
A halin da ake ciki yanzu, wannan ta'addanci kara ta'azzura yake yi domin kullum safe ta Allah sai an samu rahoton kai hari a kauyuka da dama tare da asarar rayuka masu yawa.
Abun tambaya an an shine, shin Shugaba Buhari ya san halin da jahar Zamfara take ciki a kan matsalar tsaro?
Halin da Jahar Zamfara take ciki a yanzu gaskiya ko Jahar Borno bata kai yawan tashin hankalin da kuma asarar rayukka da ake samu ba.
Ba shakka mutanen Zamfara suna cikin yanayi na mummunan rashin tsaro da zaman fargabaa kowane lokaci.
Allah ya dawo muna da dawamammen zaman lafiya a Jahar Zamfara da Najeriya baki daya.

Comments
Post a Comment