SARKIN MALAMAN GUSAU MALAM IBRAHIM WAKKALA YA RABA KAYAN AZUMI GA AL'UMMAR JAHAR ZAMFARA

Ranar Litinin 28/05/2018 wanda yayi daidai da 12 ga watan Ramadan Mataimakin Gwamnan Zamfara Sarkin Malaman Gusau Malam Ibrahim Wakkala Muhammad Liman ya raba kayan azumi tare da kayan sallah ga mutanen jahar Zamfara.

Shugaban Babban kwamitin rabon kayan Hon Dayyabu Adamu Rijiya ya gabatar da kayayyakin ga kananan  kwamitota na kananan hukumomi inda zasu raba su zuwa ga mutanen da zasu amfana da su.

Hon Abdullahi Mohammed Dansadau tare da Hon Mansur Musa Bungudu suka rufa ma chairman na Babban kwatin baya kasancewar su Sakatare da Memba na kwamitin.

Comments

Popular posts from this blog

MUKTAR IDRIS KO SANUSI RIKIJI: AN SAMU RARRABUWAR KAWUNA A CIKIN MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA

BA SHARRI BANE: GA CIKAKKEN BAYANIN ABUN DA YA FARU

WANI TSOHON DANMAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA YAYI WA TSOHON GWAMNA SUJADA