REAL MADRID TA LASHE KOFIN GASAR KULOB KULOB NA KASASHEN TURAI

Kulob din Real Madrid dake kasar Andulus ta lashe Kofin gasar Kulob Kulob din kasashen turai bayan da ta lallasa abokiyar hamayyata ta kasar Ingila wato Liverpool.

Dan wasan kasar Faransa wato Karim Benzema ne ya fara jefa kwallo a ragar Liverpool bayan minti  56.

Suma a basu bangaren, Liverpool ta farke wannan ci daga Dan wasan su dan kasar Senegal mai suna Saido Mane.

Bayan wasu mintuna dan wasan Real Madrid mai suna Gareth Bale ya ci kwallo ta biyu da ta uku inda aka tashi ci Uku da Daya.

Comments

Popular posts from this blog

MUKTAR IDRIS KO SANUSI RIKIJI: AN SAMU RARRABUWAR KAWUNA A CIKIN MAGOYA BAYAN GWAMNATIN ZAMFARA

BA SHARRI BANE: GA CIKAKKEN BAYANIN ABUN DA YA FARU

WANI TSOHON DANMAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA YAYI WA TSOHON GWAMNA SUJADA