Posts

Showing posts from July, 2020

LABARI DA DUMI-DUMI: TSOFAFFIN YANMAJALISU DA KWAMISHINONI ZASU KOMA JAM'IYYAR PDP.

Image
Wasu daga cikin tsofaffin Kwamishinoni da Yan Majalisun jihar Zamfara zasu canza sheka daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP. Adadin Yan majalisa 9 da Kwamishina 6 ne suka nuna ra'ayin canza sheka daga APC zuwa PDP bayan wani taron sirri da akayi dasu a garin Kaduna. Da yake bayani bayan kammala taron, Sakataren kungiyar da ya bukaci a boye sunan shi yace sun yanke wannan shawara ne domin sun aminta da salon mulkin Gwamna Bello Matawalle.