Posts

Showing posts from December, 2019

MU KULA DA LAFIYA: ILLOLIN DA YIN BARCI DA ZARAN ANCI ABINCI YAKE HAIFARWA.

Image
1. Karuwar nauyi (weight gain) 2. Rashin barci.(insomnia). 3.Rashin narkewar abinci (indigestion) 4. Fitar Kashi Mai tauri (constipation) 5. Tashin zuciya/amai (nausea/vomiting) 6. Warin Baki (mouth odour) Ana da bukatar cin abinci akan lokaci,,Wanda wasu likitocin hakori suka ce awa biyu ko daya zuwa uku.tsakanin cin abinci da barci. Shi jiki anyi shi ne yadda abinci zai narke yayin da mutum yake tsaye. Upright. Sannan yayin da mutum ke zirga zirga (movement) lokacin Suma digestive organs nasa suke Yi su Kuma samu damar malkada abincin da sada shi da duk wani chemical da zai taimaka. Amma in mutum ya ci ya kwanta wanann movement din basa aukuwa (peristalsis movement) hakan ke haifar da sauran illoli sakamakon rashin narkewar abincin a lokacin da ya dace da Kuma baiwa jiki aiki da hutu lokaci guda. Shawara. 1. Awa daya zuwa uku tsakanin barci da cin abinci.in ya samu. 2. Yin exercise bayan mintuna da cin abinci kafin kwanciya. 3. Yin tattaki, ma'ana taf...